ALLAH YA GAFARTA WA SHEIKH HAMZA BAUCHI:

Muna rokon Allah Madaukakin Sarki Ya gafarta wa Sarkin Malaman Ajiyan Bauchi Sheikh Hamza Muhammad, wanda Allah Ya yi masa rasuwa dazun nan.

Muna gabatar da ta’aziyyarmu ga dukkan iyalansa, da Shugaban Kungiya na Kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau, da shugabannin Kungiya na Jihar Bauchi, da dukkan al’ummar Bauchi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *