1. Yana daga cikin abubuwan ban mamaki da takaici na halayen ‘yan bidi’ah, irin abin da masu bidi’ar Kala-kato suke yi na halatta wa kansu yin abin da su suka haramta wa Annabi mai tsira da aminci yin shi !!

2. Kamar yadda ake gani a fili ne cewa dukkan masu bidi’ar Kala-kato in sun tara mutane ba sa takaituwa a kan karanta musu Alkur’ani kawai, a’a, bayan sun karanta musu Alkur’anin sai kuma su yi ta musu bayanai nasu na kashin kansu saboda a ganinsu wadannan bayanai nasu ne za su sanya mutanen da suka tara a gabansu su fahimci sakon da shi Alkur’ani mai girman yake dauke da shi!Shi ma kuma Annabi abin da yake yi ke nan, bayan ya karanta wa al’ummarsa Alkur’ani sai kuma ya yi musu bayanai, wadannan bayanan kuwa su ne Alkur’ani mai girma yake kira da sunan: Al-Hikmah, kuma su ne Malaman Musulunci duka fi kira da sunan: As-Sunnah, ko Al- Hadithi.

3. A cikin wauta da jahilci, ko kuma ilhadin su masu bidi’ar Kala-kato suna musun cewa Annabi yana bayanai bayan karatun Alkur’anin da yake yi; wannan ya sa suke karyata dukkan bayanan da aka ruwaito daga Annabi in banda lafuzan Alkur’ani da aka ruwaito daga gurinsa; toh amma ga shi yanzu su suna yi wa mabiyansu bayanan da suka ga dama bayan sun karanta musu lafuzan Alkur’ani mai girma; ke nan sun haramta wa Annabi yin abin da su suke yi a yanzu!! Lalle Annabi ya yi gaskiya da ya ce: dukkan bidi’ah bata

    30 Comments

    1. I’ve been following your blog for some time now, and I’m consistently blown away by the quality of your content. Your ability to tackle complex topics with ease is truly admirable.HABANERO88

    2. Build Your Wealth with EtherBank Crypto Investment

      In an age where digital currencies dominate, EtherBank is your trusted partner for sustainable investments. With its robust platform, EtherBank crypto investment has redefined how we approach wealth creation.

      What Sets EtherBank Apart

      Unlike traditional platforms, EtherBank uses blockchain technology to eliminate inefficiencies. Its EtherTalk investment module ensures that users stay informed and make confident financial decisions.

      Seamless User Experience

      EtherBank’s user-friendly design allows even beginners to navigate the complexities of cryptocurrency. From account setup to withdrawals, every step is optimized for convenience.

      Discover how EtherBank crypto investment can transform your financial future. Sign up today and be part of a growing global community.

    3. Build Your Wealth with EtherBank Crypto Investment

    4. you are truly a just right webmaster The site loading speed is incredible It kind of feels that youre doing any distinctive trick In addition The contents are masterwork you have done a great activity in this matterSABA303

    Leave a Reply

    Your email address will not be published. Required fields are marked *