1. Alhamdu Lillah, Jaiz Bank Plc sun bude reshensu a Jalingo, wannan kuwa babbar dama ce ga Al’umma masu guje wa riba cikin mu’amalarsu ta kudi da kasuwanci.
2. Lalle abu ne mai kyau al’ummarmu su zabura zuwa ga Bankin; domin habakar bankin bangare ne na daguwar ma’anawiyyarmu. Allah muke rokon Ya taimake mu. Ameen.
Can you be more specific about the content of your article? After reading it, I still have some doubts. Hope you can help me.
Thanks for sharing. I read many of your blog posts, cool, your blog is very good.