1. Muna karin fadakarwa ga ‘Yan’uwa a kan cewa dare shi ne farko sannan yini ya biyo baya a cikin zamanin da muke da shi na awa 24; wannan haka yake cikin shari’ar Musulunci har abada, kuma haka yake hatta a cikin attaura da linjilar da take hannun yahudawa da kiristocin wannan zamani.
2. Haka nan muna kara fadakar da ‘Yan’uwa cewa jinya ta hanyar addu’a ana kiranta ne da suna: “Ruqyah” ba wai “Ruqiyyah” ba. Ita kalmar Ruqiyyah tana nufin hawa ne; na dutse ko bishiya, ko wani abu mai kama da haka.
3. Allah muke rokon Ya taimake mu, Ya kuma kubutar da Falasdinawa daga zaluncin Azzalumai. Ameen.
I don’t think the title of your article matches the content lol. Just kidding, mainly because I had some doubts after reading the article.
I don’t think the title of your article matches the content lol. Just kidding, mainly because I had some doubts after reading the article.
I don’t think the title of your article matches the content lol. Just kidding, mainly because I had some doubts after reading the article. https://msfarmcountry.com/farm/farm-bureau-news/save-the-date-for-centennial-celebrations/#comment-2659