A ranar 26/8/1991 ne Majalisar Zartaswa na Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah wa Iqamatis Sunnah Mai rajistar gwamnatin Nigeria ta Nada Sheikh Rabi’u Daura a matsayin Shugaban majalisar malamai ta Kungiyar جماعة إزالة البدعة وإقامة السنة bayan tube Sheikh Isma’ila daga wannan mukamin.
Sannan daga kuma wannan tarihin ne Shi Kuma M. Isma’ila ya ayyana sabuwar kungiyar da ya Sanya Mata suna da:
جماعة إزالة البدعة وإقامة السنة التي أسسها الشيخ اسماعيل ادريس “
Jama’atu Izalatil Bid’ah wa Iqamatis Sunnah Wacce Ash-Sheikh Isma’ila Idris ya kafa”!!
Kuma Wannan Kungiya ita ce ta zama kungiyar jingirawa, da ita ne Su jingirawa suke gadara, manufarta ne suke yadawa, Kuma sunanta ne suke ambatawa a ko Ina, suke Kuma rubutawa a motocinsu ko a takardun sanarwarsu.
Kuma lalle a dai iya sanin ‘yan Nigeria wannan kungiyar ba ta da rajistar gwamnatin Nigeria, a’a ita Kungiya ce tamkar harakar zazzakiy.
Saboda haka wauta ce zalla wani jahili murakkabi ya kira memba ko membobin Kungiya mai rajista zuwa ga wani shirme mara rajista, Kuma mara kan gado!!
There are some fascinating cut-off dates in this article but I don’t know if I see all of them center to heart. There’s some validity but I’ll take hold opinion till I look into it further. Good article , thanks and we want extra! Added to FeedBurner as nicely
I haven?¦t checked in here for some time since I thought it was getting boring, but the last several posts are good quality so I guess I?¦ll add you back to my daily bloglist. You deserve it my friend 🙂