Hafiz Ibnu Hajar ya ce a cikin Fathul Baariy 3/188: Ya inganta a gurinsa kissar da take cewa lokacin da Sahabi Mu’awiyal Laithiy ya rasu a Madina shi kuwa Manzon Allah a lokacin yana Tabuka shi Manzon Allah ya yi masa irin wannan salla da ya yi wa Najashiy.


Na biyu: A dai Shari’ance ba a gurin jahilai murakkabai ba, yin abu sau daya da Annabi zai yi ya isa shar’anta abin ko da bai maimaita ba, matukar dai ba naskhin abin ba ne ya tabbata.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *