1- A lura da zarar an ce magariba ta yi an kuma ga jinjirin watan Ramadan shi ke nan mun shiga daren farko ke nan na Ramadan, sannan bayan wasu awanni sai mu shiga farkon yinin Ramadan da aka wajabta mana azumta. Haka nan a karshen watan Ramadan idan magariba ta yi sannan aka ce an ga jinjirin watan Shawwal shi ke nan mun shiga daren Idi ke nan, kuma bayan wasu awanni sai mu shiga farkon yinin idin karamar salla.
- Ke nan daren Ramadan na farko shi ke fara zuwa kafin yinin farko na Ramadan ya zo, haka nan daren Idi shi ke fara zuwa kafin yinin Idi ya zo.
- Allah Ya taimake mu Ya ba wa falasdinawanmu nasara da ‘yanci. Ameen.
Allah yasakawa malam da alheri
Can you be more specific about the content of your article? After reading it, I still have some doubts. Hope you can help me. https://accounts.binance.com/pt-BR/register-person?ref=YY80CKRN
I do not know if it’s just me or if perhaps everybody else encountering issues with your site.
It looks like some of the text on your posts are running off
the screen. Can someone else please comment and let me know if this is happening to them as well?
This might be a issue with my browser because I’ve had this happen previously.
Many thanks