 
        1. Hankaka a Musulunci dabbace fasiƙa mara daraja wacce ake kashewa a duk lokacin da aka samu iko.
2. Bukhairy ya ruwaito hadithi na 3,314, da Muslim na 1,198, da Tirmiziy na 837, da Nasaa’iy na 3,850, da ibnu Majah na 3,087, da Ahmad na 24,569, da Ibnu Khuzaimah na 2,669 daga Nana A’isha Allah Ya ƙara mata yarda ta ce: Manzon Allah mai tsira da amincin Allah ya ce: ((Dabbobi biyar dukkansu fasiƙai ne ana kashe su a wajen Harami da kuma cikin Harami: ɓera da kunama da shaho da hankaka da kare mai yawan cizo)). ((خمس من الدواب كلهن فواسق يقتلن في الحل والحرم: الفأرة والعقرب والحداة والغراب والكلب العقور)).
3. Imamu Muslim ya ruwaito Hadithi na 1,200 cewa ((Annabi mai tsira da amincin Allah ya kasance yana umurni da a kashe kare mai yawan cizo da ɓera da kunama da shaho da hankaka da kuma maciji)). ((كان النبي صلى الله عليه وسلم يأمر بقتل الكلب العقور والفارة والعقرب والحديا والغراب والحية)).
4. Idan wani ya ce: Ai hankaka tana da daraja a cikin Alƙur’ani; domin ya zo a cikin Suratul Ma’idah ayah ta 31 cewa Allah Ya turo hankaka domin ya koya wa mutum yadda ake binne matacce. ((فبعث الله غرابا يبحث في الأرض ليريه كيف يواري سواة أخيه)). Sai a ce da shi: A’a, ai Allah Ya kan turo kafurai ma domin su aiwatar masa da wani aiki, kuma hakan ba ya nuna cewa su kafuran suna da wata ƙima ko wata falala a idanun Shari’ah; domin kuwa Allah Ya yi ta turo kafurai domin su azabtar da Banu Isra’ila; duk kuwa da cewa su kafuran ba su da wata daraja a idanun Shari’ah; Allah Ya ce a cikin Suratul Isra’i ayah ta 5: ((Idan alƙawarin na farkon biyun ya zo, toh za mu turo wasu bayinmu masu tsananin ƙarfi domin azabtar da ku, a inda za su yi ta bibiyar Gidaje, tabbas ya kasance alƙawari ne aiwatacce)). ((فإذا جاء وعد اولاهما بعثنا عليكم عبادا لنا اولي بأس شديد فجاسوا خلال الديار وكان وعدا مفعولا)). Duk masu tafsirin wannan ayar kamar yadda Imamus Sa’ady ya ce: sun yi ittifaƙi a kan cewa bayin da ake nufi a nan kafurai ne
 
         
         
         
         
         
        
Ephesus tours Turkey Samantha B. – Gürcistan https://radheradheonline.in/?p=7208
all inclusive packages turkey Evelyn P. ★★★★★ Cooking class in a cave kitchen! Learned 5 regional dishes. Ate our creations on a terrace overlooking Pigeon Valley. Foodie heaven! https://www.instagram.com/travelshopbooking/
ecuador travel packages Chloe P. ★★★★★ Photography tour delivered! Our guide took us to hidden valleys before sunrise. My Instagram has never had more engagement! https://seoflox.io/q/lntig-rank-website-on-first-page/
the cradle of civilization William Z. The sunset views over Red Valley were breathtaking. https://elpuentecave.com/