1. Mazhabar Hanafiyyah da Malikiyyah da Shafi’iyyah da Hambaliyyah ita ce: Jinƴar mace ba ya zama wajibi a kan mijinta, sai dai a kanta ko a kan waliyyanta.
2. Idan ana son a ga maganar a cikin littattafansu sai a dubi Littattafan Hanafiyyah:
بدائع الصنايع 4/ 20, da البحر الرايق 4/ 198 da 3/575
الدر المختار
A kuma dubi Littattafan Malikiyyah: مختصر خليل shafi na 136, a babin: النفقة بالنكاح والملك والقرابة da sauran sharhuna na shi Muhktasar ɗin.
A kuma dubi Littattafan Shafi’iyyah: الإقناع 2/486 da حاشية البجيرمي 4/95.
A kuma dubi Littattafan Hambaliyyahi: المغني 8/199.
3. Amma akwai malamai a Malikiyyah kamar biyu da suka ce wajibi ne mijinta ya yi mata jinƴa; su ne: عبد الله بن عبد الحكم wanda ya mutu hijira 214, da kuma ابن العطار محمد بن أحمد الأندلسي wanda ya mutu hijira 399
.
For those in the North, minhngocmb looks like a good resource for checking your lottery results. Good luck lads, hope you hit the jackpot!
Tigrinhobet, meu camarada! Achei um site show de bola pra dar uns palpites. Fácil de usar e as odds são daquelas que enchem o bolso! Vale a pena conferir tigrinhobet.
Checked out 32wingame yesterday. Not the flashiest site, but it does the job. Had some fun, didn’t win big, but didn’t lose big either! Give it go and see.32wingame
Direct access to v9bet? V9betcom claims to have it. Gonna dive in and see if it’s legit. v9betcom