Mu sanya al’ummar Falasdinawa cikin addu’o’inmu domin Allah Ya taimake su Ya kubutar da su daga mulkin mallakan Isra’ila wacce America ta jagoranci danka mata kasar Falasdinawa cikin zalunci da rashin tausayi.
Mu yi ta addu’ar nema wa Hamas da sauran kungiyoyin gwagwarmaya nasara a kan azzaluman da suke musu mulkin mallaka.