Mutumin da ya mutu ya bar mutane kamar haka:-
- Matarsa ta aure guda ɗaya.
- Ƴaƴansa mata guda uku.
- Ɗan’uwansa namiji guda ɗaya wanda suke haɗa uba kaɗai.
- Ɗan’uwansa namiji guda ɗaya wanda suke haɗa uwa kaɗai.
Za a raba dukkan abin da ya bari zuwa kashi saba’in da biyu ne (72).
- Sai a ba wa matarsa kashi takwas (8); domin tana da kashi ɗaya cikin takwas na abin da ya bari.
- Za a ba wa ƴaƴansa mata ukun nan kashi arba’in da takwas (48); domin suna da kashi biyu cikin uku ne na abin da ya bari. Ko wace ɗaya daga cikinsu tana da kashi goma sha shida (16).
- Za a ba wa ɗan’uwansa da suke haɗa uba kaɗai ɗin nan kashi goma sha shida (16) da ya rage bayan matarsa da ƴaƴansa mata sun ɗauki rabonsu; domin da ma shi babu abin da za a ba shi sai abin da ya rage bayan masu kason asali sun ɗauki rabonsu.
- Shi kuwa ɗan’uwansa da suke haɗa uwa kaɗai ba yi da kome a cikin gadon abin da ya bari a irin wannan hali.
Sannan da za a ƙaddara cewa shi mamacin a lokacin da yake cikin jinƴar cutar da ta yi ajalinsa ya raba dukkan dukiyar tasa a tsakanin ƴaƴansa matan nan da kuma matarsa ta aure kaɗai ba tare da ɗan’uwansa da suka haɗa uba ɗin nan ba, toh da abin da ya yin ya zama haramtacce a mahangar Musulunci, kuma ya zama ɓatacce mara ƙima; saboda haka dole ne a sake rabon gadon kamar yadda Musulunci ya tsara bayan mutuwarsa.
Website Scam Penipu Indonesia, situs xvideos SITUS SEXS
Your ability to simplify complex ideas is amazing.
nigeria holiday packages Noah G. The Pamukkale tour was perfectly timed — we avoided the crowds and enjoyed the pools. https://www.instagram.com/travelshoptr/
nepal tours packages David P. ★★★☆☆ Balloon flight amazing BUT… 3AM pickup felt brutal. Warn clients about pre-dawn starts! http://www.pascallefichant.com/5-day-bulgaria-tour.html
vacation packages ukraine Miguel S. ★★★☆☆ ATV sunset tour needs better safety gear. Loved the adrenaline rush but returned covered in dust. Provide masks next time! https://masstamilan.tv/discover-the-ancient-city-of-ephesus-on-a-guided-tour/
loveisokemah.com sex toy for child