1. Muna nuna juyayinmu tare gabatar da ta’aziyya ga dukkan iyalan wadanda jami’an tsaron kasarmu suka kashe cikin kure a kauyen Tudun Biri da ke gundumar Rigasa a karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna.
2. Muna kira ga Gwamnati da ta kara mayar da hankali domin hana aukuwar irin haka nan gaba.
3. Muna rokon gafarar Allah ga wadanda suka mutu, muna kuma rokon waraka ga wadanda suka jikkata, muna kuma rokon samun zama lafiya ga kasarmu Nigeria tare da yelwar arziki ga al’ummarta. Ameen.
Thank you for your sharing. I am worried that I lack creative ideas. It is your article that makes me full of hope. Thank you. But, I have a question, can you help me?