Mu ci gaba da yi wa Al’ummar Falasdinawa addu’ar Allah Madaukakin Sarki Ubangijin Annabawa da Manzanni Ya ba su nasara a kan azzaluman Duniya da shugaban America Joe Biden yake jagoranta.
Na kara fahimtar cewa lalle Kasar Isra’ila ba kome ba ce face fwanko kawai ba don irin taimakon siyasa da dukiya da makamai da Kasar America take ba ta ba tare da iyaka ba.
Thank you for your sharing. I am worried that I lack creative ideas. It is your article that makes me full of hope. Thank you. But, I have a question, can you help me?