1. Wani da ya riki yada karya hanyar neman daukakarsa a gaban mutane ya so ya wanke kansa daga karyar da ake tuhumar shi da ita to amma Allah Ya hana yiwuwar hakan.
2. Wani saurayi ya sanya vidiyo tare da sauti nasa a lokacin da yake cewa: shi bai ce harsashai 38 ba, abin da ya ce shi ne: baraguzai 38! Sai kuma saurayin ya sanya wani vidiyo tare da sauti nasa a inda yake cewa harsashai ne guda 38!
3. Lalle wajibi ne shugabannin didi’ah su ji tsoron Allah su dawo kan gaskiya da lazimtar sunnar annabinmu cikin aqida da ibada da mu’amala iya karfinsu.