Muna matukar jinjina wa General Christopher Musa saboda umurnin da ya ba wa Sojoji na su rika bin ‘yan ta’adda har mabuyarsu cikin dazuka su karkashe su ko su kakkame su, kuma hakan ya sa har Sojin sun kashe kusan ‘yan ta’adda 100 a Jihar Zamfara.
Lalle Mahankalta sun sha kiran sojojin Nigeria da su kasance masu kishin kasa masu bin ‘yan ta’adda a duk inda suke ba tare da jin tsoron mutuwa ba.
Muna jinjina ga General da Ministocin tsaro da kuma Shugaban Kasa.