1. Duk musulmin da ba a san cewa shi munafuki ba ne toh ya halatta in ya mutu a nema masa gafarar Allah a kuma yi masa sallar janazah, koda kuwa akwai bidi’a, ko fasikanci tare da shi; wannan ita ce akidarmu ta Ahlus Sunnah Wal Jama’a.

2. Babban Malami Ibnu Taimiyyah ya ce cikin littafinsa Minhaajus Sunnah 5/235:-


((فكل مسلم لم يعلم أنه منافق جاز الاستغفار له والصلاة عليه وإن كان فيه بدعة أو فسق)).

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *