1. Annabinmu Annabi Muhammad mai tsira da amincin Allah yana yi wa al’ummarsa wa’azi ne da Wahyin Alƙur’ani, da kuma Wahyin Hadithi, wannan shi ne abin da Alƙur’ani mai girma ya tabbatar a cikin suratul Ahzabi ayah ta 34, shi ne kuma Hadithai da dama suka tabbatar.
2. Allah Maɗaukakin Sarki Ya ce a cikin Suratul Ahzab ayah ta 34 a lokacin da Yake fiskantar da magana zuwa ga matan Annabi: واذكرن ما يتلى في بيوتكن من آيات الله والحكمة ((Ku tuna da abin da ake karantawa a cikin ɗakunanku (gidajenku) na ayoyin Allah da kuma Hikmah)). Ku lura a cikin wannan Ayar Allah Ya tabbatar wa Duniya cewa abu biyu ne Annabi yake karantawa a cikin gadajen matansa: ayoyin Allah, da kuma Hikimah. Ayoyin Allah na nufin Alƙur’ani, Hikmah na nufin Hadithi, dukkansu biyun kuma wahyi ne daga Allah Maɗaukakin Sarki, wanda duk ya kafirce wa ɗaya daga cikinsu, to imaninsa da ɗayan ba zai yi masa amfani ba
.
Cappadocia luxury tour Michael T. ★★★★☆ Via Ferrata climbing was thrilling! Safety gear top-notch. Not for acrophobics though – heights are REAL here. https://iadwpeurasia.com/canakkale-anzac-tours.html
**sleep lean**
sleeplean is a US-trusted, naturally focused nighttime support formula that helps your body burn fat while you rest.
refine-zone.com scam money