1. Allah Maɗaukakin Sarki Ya tabbatar wa Duniya cewa al’ummar Musulmi suna ƙiran salla kafin su yi...
Qalaqato
Na ji wani jahilin dan bidi’ar kalakato wanda yake karatun Alkur’ani mai girma da ruwayar Imamu Warsh,...
Wahyin Hadithan Annabi mai tsira da amincin Allah da dama ne suka bayyanar da adadin raka’o’in sallolin...
Tambaya ga sashin masu bidi’ar kalakato, masu bidi’ar kafirce wa wahayin Hadithi da Allah Ya yi wa...
Tambaya ga ‘yan ƙalaƙato masu ƙaryata wahayin Hadithi cewa shin idan suka fara salla daga lokacin da...
1. Tabbas tun lokacin da aka samar da Alkur’ani Mai girma ne aka samar da Hadithi mai...